Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan zaben 2027. Atiku ya bayyana dan takarar da zai janyewa a jam'iyyar ADC.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa ya yiwa APC wankin babban bargo, inda ya siffanta jam'iyyar da cewa, ita juya ce ta gagara haifar wani abu mai amfani tun hawarta mu
Har yanzu jam’iyyar APC ta gagara sa ranar da za ta gudanar da zaben shugabanninta na kasa. Tun tuni ake ta sa rana, amma ana kara lokacin, ga rikici ko ta ina.
Hukumar yan sandan ƙasar nan ta bada umarnin rufe majalisar dokokin jihar Filato, yayin da rikici ya ƙi ci kuma yaƙi cinyewa kan waye halastaccen shugaba .
Gwamnan jihar Delta ya bayyana irin shirin da PDP ta yi don karbe mulki a mulki a shekarar 2023 yayin babban zabe. Ya ce za ta ceto 'yan Najeriya daga APC.
Yan takarar zaben gwamnan Anambra su tara sun nemi gwamnatin tarayyar Najeriya da ta saki shugaban kungiyar yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu don yin zaben lumana.
Babban faston nan na Najeriya, Bishop Abraham Udeh, ya ce ya zama dole hukumomin da abun ya shafa su gaggauta dakatar da zaben na ranar Asabar, 6 ga Nuwamba.
Kungiyar Tambuwal Volunteers tace tsarin karba-karba da ake so a runguma bai yi wani amfani ba, tace Aminu Waziri Tambuwal ya dace da mulkin Najeriya a 2023.
Majalisar jihar Imo ta tsige mataimakin kakakin majalisar bisa wasu dalilai. Rahotannin da muke samu sun bayyana cewa, majalisar ta zauna zama inda aka samu rin
Matasan jihar Benue sun caccaki gwamnansu, sun ce ya kamata ya kama kansa ya yiwa jama'arsa aiki ya kuma biya ma'aikata albashi da fansho ya daina zagin Buhari.
Siyasa
Samu kari