Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi tsokaci kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa shugaban kasan yana da goyon baya a Rivers.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi tsokaci kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa shugaban kasan yana da goyon baya a Rivers.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) 11 a jihar Ribas sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a cikin mako daya.
A makon nan ne Shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana a kan harkar zabe a Najeriya. Buhari ya yi wannan bayani ne sa’ilin da ya zauna da ‘Yan Najeriya a Faris.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi tir da sauya shekar da gwamna Ben Ayade ya yi zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, ta ce abun takaici ne.
Ben Ayade, gwamnan jihar Cross Rivers ya bukaci sauran gwamnoni a tsohuwar jam'iyyarsa ta Peoples Democratic Party, PDP, su dawo jam'iyyar All Progresives Congr
Wasu gwamnonin jam'iyyar APC sun dira garin Calabar, jihar Cross River a yammacin ranar Laraba, 19 ga Mayu, don shawo kan Gwamna Ben Ayade ya fice daga PDP.
Osinbajo Grassroots Organisation ta na tare da Yemi Osinbajo har gobe. Shugaban Osinbajo Grassroots Organisation ya ce Osinbajo ne gwaninsu ko ya ki, ko ya so.
Jam'iyyar PDP ta zargi jam'iyyar APC da kitsa duk wasu kone-konen ofisoshin INEC a fadin kasar. Jam'iyyar ta ce APC tasan ba zata ci zabe a 2023 shi yasa haka.
Nasir El-Rufai da wasu ‘Yan APC a lokacin Jonathan, sun yi wa Gwamnati zanga-zanga a 2012. Gwamnan ya soki karin kudin man fetur da Goodluck Jonathan ya yi.
‘Yan Majalisa suna lissafin tsige Ahmad Lawan daga kujerar Shugaban Majalisa. Hon. Sergius Ogun yace har an fara shirin sauke Ahmad Lawan a Majalisar Dattawa.
Siyasa
Samu kari