China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Tsohon Gwamnan CBN, Soludo ya sha gaban Jam’iyyar APC, PDP da YPP. Tsohon Farfesa Charles Soludo ya na kara yi wa ‘yan takarar duka jam'iyyun hamayya nisa.
A yau Asabar ne jama'ar jihar Anambra za su fito kwansu da kwarkwata domin zaben gwamnan da zai shugabancesu nan da shekaru hudu. Akwai 'yan takara 18 a zaben.
Legit.ng ta ruwaito cewa, tsohon gwamnan babban bankin Najeriyan ya isa rumfar zabensa da wuri amma ya kasa saka kuri'arsa saboda rashin aikin da na'urar BVAS.
Yayin da zaben gwamnan Anambra ke gudana, wani dan sanda da ke aiki a rumfar zabe ta PU8, Abagana ward 2, Njikoka LGA, ya koka a kan yunwar da ta dame shi.
An fara kada kuri'a a yawancin yankunan Awka, babban birnin jihar Anambra inda aka girke jami'an tsaro da yawa a yankin duk da karancin fitowar masu yin zabe.
Masu yin zabe da dama a jihar Anambra sun kauracewa rumfunan kada kuri'u a zaben gwamnan Anambra da ke gudana a yanzu haka a yau Asabar, 6 ga watan Nuwamba.
Kwamishinan labarai da wayar da kan jama'a na jihar Anambra, Mista Don Adinuba, ya ce rahoton da ke yawo cewa mutane na barin jihar gabannin zabe karya ne.
A cikin watannin da suka gabata, tsaro a jihar ya lalace, lamarin da ya dinga zama kalubale tare da tunanin yadda zaben zai kasance a yankin da kasar baki daya.
Awka, Anambra state - Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya yi kuka kan yadda jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta shirya sakamakon zabe a kananan .
Siyasa
Samu kari