Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Tawagar masarautar Ogbia a yankin Neja Delta da shugaba Goodluck Jonathan ya fito ta nuna goyon baya da tazarcen shugaban kasa Bola Tinubu a 2027.
Gwamnan jihar Ribas ya yi barazanar zane tsohon gwamnan jihar Neja bisa wasu dalilai na siyasa da ta shiga tsakani. Gwamnan ya ce lallai zai bulale Babangida.
A jiya Injiniya Buba Galadima ya yi karin haske game da akidarsa a siyasa. Tsohon jigon na jam’iyyar CPC ya ce har gobe ya na tare da r-APC, ba APC ko PDP ba.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Donald Duke, ya sauya sheƙa daga jam'iyyar SDP zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Kaduna, Alhaji Muhammadu Murtala ya ce bude tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar ga kowa ba zai hana kudirin Tinubu ba.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi gwamnatin El-Rufai da cin bashin da zai zama barazana ga jihar Kaduna. Ta ce bashin ya fi karfin jihar, ko jikoki ba za su iya b
Gwamnan jihar Borno ya yi gyara ga majalisar gwamnatinsa, in da ya yi sauye-sauye ga wasu ma'aikatu dake karkashin mulkin jihar ta Borno. Ya sauya kwamishinoni.
sohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yankin karamar hukumar Kuje da ke Abuja ya sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
A 2023, Mohammed Bello Mustapha ya na ganin ‘Yan Kudu suka dace da mulki a APC.Mohammed Mustapha ya ce wannan ita ce tsarin da aka taho a kai tun shekarar 2013.
Wani gwamna a Najeriya ya bayyana cewa, shi ba ya karbar albashin wata-wata kamar yadda sauran gwamnoni ke yi a fadin kasar baki daya. Ya bayyana me yake yi.
Siyasa
Samu kari