Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Rahotanni daga jihar Kwara sun bayyana cewa mata yan PDP sama da 3,000 sun fice daga cikin jam'iyyar, sun koma jam'iyyar APC mai mulki ranar Laraban nan da.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
Jam’iyyar APGA ta shafe shekaru 14 tana mulki a Anambra, akwai yiwuwar ta kara 4. Akwai mutane da-dama da za su yi farin ciki da nasarar Farfesa Charles Soludo.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa, bata amince da tsarin fidda gwani kai tsaye da ake son kakabawa jam'iyyun siyasa. PDP ta ce nan sa'o'i 48 za ta bayyana
'Yan Majalisar Tarayya sun kammala aikin gyara dokar zabe bayan tsawon lokaci ana kwaskwarima. Bakin Sanatoci da ‘Yan Majalisar Wakilai ya zo daya a kan kudirin
Mun kawo Mala Buni, Uzodinma da jiga-jigan ‘Yan siyasan da Jam’iyyar APGA ta kunyata a Anambra baya ga ‘Yan takara 18 da Charles Soludo ya doke a wannan zaben.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana cewa baya daga cikin yan siyasar da suka yarda da fadar karya don kawai a dama da su a cikin jama'a.
INEC ta ayyana Farfesa Charles Chukwuma Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Anambra da aka yi a ranar 6 ga watan Nuwamba. Baya ga zama gwamnan
Farfesa Charles Chukwuma Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra, ya yi martani kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar da aka kammala a ranar Talata .
Siyasa
Samu kari