Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa shugaban hukumar NMDPRA ta kasa, Farouk Ahmed ya ajiye aikinsa yau Laraba bayan kalaman Alhaji Aliko Dangote.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa shugaban hukumar NMDPRA ta kasa, Farouk Ahmed ya ajiye aikinsa yau Laraba bayan kalaman Alhaji Aliko Dangote.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ba da tabbacin cewa ba zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP mai adawa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ba.
Alamu sun nuna cewa sabon rikicin siyasa ya kunno kai tsakanin Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon ubangidansa Adams Oshiomhole kan yan majalisar jihar.
Za a ji Gwamnonin adawa sun hadu, za su yi zama na musamman a garin Uyo a makon nan. Aminu Waziri Tambuwal ya ce za su karbe shugabancin kasa a zaben 2023.
Biyo bayan sauya shekar tsofaffin yan takarar gwamna uku a jihar Kano, hakan ya jawo raɗe-raɗin waye zai gaji gwamna Ganduje a babban zaɓen dake tafe 2023.
Wasu jiga-jigai a jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Bauchi, karkashin kungiyar ‘Manazarta Siyasar Jam’iyyar APC’, sun shaidawa gwamnan jihar cewa
A shekara biyu tal, Babagana Umara Zulum ya kaddamar da ayyuka 556 a jihar Borno. Gwamnatin ta yi wannan bayani ne wajen bikin zagayowar ranar damukaradiyya.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi 'yan siyasar da ke amfani da 'yan daba wajen tarukan siyasa, ya kuma sanya dokar hana zuwa da 'yan daba
An samu barkewar rikici a wurin babban taron jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kano a ranar Asabar inda wasu yan jam'iyyar suka rika bawa hammata iska
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa sun yanke shawarar sanar da shugaban kasa Buhari sakamakon tattaunawarsua Abuja kafin sanar da jama'a.
Labari da ke zuwa mana a yanzu ya nuna cewa rikici ya kaure a tsakanin masu zanga-zangar goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari a birnin tarayya Abuja.
Siyasa
Samu kari