Dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki, ya yi zargin cewa an sauya wasu sassa na dokokin haraji bayan Majalisa ta amince da su.
Dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki, ya yi zargin cewa an sauya wasu sassa na dokokin haraji bayan Majalisa ta amince da su.
Wasa gaske, shekarar 2025 da aka samu manyan-manyan badakalolin siyasa a Najeriya ta zo karshe, nan da mako biyu ake shirin shiga sabuwar shekarar 2026.
Ga dukkan alamu jam'iyya mai mulkin ƙasar nan ta yi babban kamu, inda rahotanni suka ƙara tabbatar da sauya sheƙar gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zuwa APC.
Gwamna Matawalle ya koma APC, lamarin da ya yi wa jam'iyyar dadi. An shirya gagarumar liyafa da za ta gudana gobe don karbar gwamnan zuwa jam'iyyar APC mai ci.
Jam'iyyar PDP ta garzaya kotu domin dakatar da gwamnan jihar Zamfara Matawalle daga kowa jam'iyyar APC. An tabbatar da komawar gwamnan zuwa APC a jiya Lahadi.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya shirya tsaf don chanja sheka zuwa jam'iyyar All Progreesives Congress, APC, ranar Talata, The Cable ta ruwaito. Yusuf Idris
Kungiyar wasu matasan PDP sun koka a kan yadda ake tafiyar da Jam’iyya. Mr. Kassim Afegbua da aka kora daga PDP ya na cikin masu mara wa wannan kungiyar baya.
Yayinda zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, wata ƙungiya a jihar Kano (TPN) ta bayyana yan takarar da take ganin sun cancanci su mulki Najeriya, tace Tinubu da Ganduje
An fara cece-kuce tsakanin manyan masu faɗa a ji na jam'iyyar APC reshen jihar Anambra, biyo bayan bayyana wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan taƙara a jihar.
Fusatattun matasa masu zanga-zanga bisa rashin sanar da zaben kananan hukumoni a wani yankin jihar Jigawa sun tsare malaman zabe. Sun har yanzu ana kan rikici.
Bayan dogon lokaci ana jita-jitar sauya sheƙar gwamnan Zamfara zuwa APC, fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da haka a wani rubutu da ta fitar a shafin facebook.
Siyasa
Samu kari