
Jihar Plateau







Wasu miyagun ƴan daba sun farmaki wajen tattara sakamakon zaɓe inda suka hana a bayyana sakamakon zaɓen a jihar Plateau. Lamarin ya tayar da hankula sosai.

Rahoto daga jihar Filato ya bayyana cewa, Solomon Dalung ya sha kaye a zaben da aka gudanar a ranar Asabar 25 ga watan Faburairu. An fadi matar da ta lashe.

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya lallasa dan takarar jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu, a akwatin zaben Simon Lalong.

Yan sanda sun tabbatar, Hannatu Bawa, kansila a jihar Plateau da yan bindiga suka sace ta shaki iskar yanci bayan ta tsere daga sansanin masu garkuwa a Bauchi.

Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, ya musanta kalaman gwamnan jihar, Simon Lalong, wanda ya ce tuni suka samu goyon bayan tawagar gwamnonin G5 na PDP.

Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace sarki mai daraja ta 1 a Plateau, Dr Isaac Azi Wakil a karamar hukumar Izere a karamar hukumar Jos East a jihar.
Jihar Plateau
Samu kari