Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kwamishina mai ci ya mutu a Sokoto
Breaking
Kwamishina mai ci ya mutu a Sokoto
daga  Mudathir Ishaq

Kwamishinan kasa da gidaje, Surajo Gatawa, ya mutu a daren ranar Lahadi,kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito a daren nan. Jaridar ta ce wata majiya a gidan

Jigo a Izala, Sheikh Adam Muhammad, ya mutu
Breaking
Jigo a Izala, Sheikh Adam Muhammad, ya mutu
daga  Mudathir Ishaq

Jaridar SaharaReporters ta wallafa labarin cewa Sheik Bala Lau ya mutu ranar Asabar da daddare. Inda ta wallafa wasu hotuna da sunan na jana'izarsa ne da aka yi