Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Mutum daya ya mutu ranar Asabar bayan gobara ta tashi a asibitin masu jinyar cutar korona a Moscow, babban birnin kasar Rasha, kamar yadda hukuma ta tabbatar.
Allah ya yi wa Dan iyan Kano, Alhaji Yusuf Bayero ya rasuwa. Kafin rasuwarsa shine hakimin karamar hukumar Dawakin Kudu a jihar ta Kano. Allah ya jikansa, Amin.
Ya ce Alhaji Panshekara ya saba dokar Hukumar sauraron korafin alumma da yaki da rashawa na jihar Kano na shekarar 2008 a yayin rabon kayan tallafin gwamnati.
Mun gano ana shirin tsige Shugaban PDP saboda alakarsa da Atiku Abubakar a zaben 2019. Felix Hassan Hyat ya musanya zargin cewa ya yi wa Atiku aiki a 2019.
Iyalin Mai Martaba Muhammadu Sanusi II sun samu karuwar jaririya a kwanan nan. Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya samu karuwar Yarinya mace daga Amaryarsa
Hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta ce annobar cutar covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 239 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin
Wani aure mai shekaru takwas ya kare a tahsin hankali da rashin dadi a yankin Zumbagwe da ke karamar hukumar Karu ta jihar Nasarawa. Mata ta kashe mijinta.
Wani sanannen dan kasuwa a garin Nguru da ke jihar Yobe mai suna Alhaji Abdulhamid Nuhu na daga cikin mutanen da alamun cutar coronavirus ta kashe a yau Asabar.
Ya ziyarci kasashen duniya da dama da suka hada da kasashen Chad, Kamaru, Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa, (U.A.E), Misra, Indiya, Birtaniya da sauransu.
Labarai
Samu kari