Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Shugaban Amurka Mista Donald Trump, ya yi wannan alkawari domin kara wa Najeriya kwarin gwiwar yaki da annobar korona kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito.
Gwamnan jihar Ondo mai ci a yanzu, Mista Oluwarotimi Akeredolu, shi ne marikin tutar jam’iyyar da ke neman sake samun nasarar riko da akalar jagorancin jihar.
A ranar Talata, 11 ga Agusta, gwamnatin jihar Jigawa ta fara rarraba kayayyakin jin kai ga marasa galihu 42,312 da ke fama da rauni a jihar don rage radadi.
Gwamnan jihar Filato Simon Bako Lalung, ya bayyana damuwa kwarai a yayin da hukumar NDLEA mai yaki da ta'ammali da fatauncin miyagun kwayoyi ta kone kayan maye.
An kama wata mata mai shekaru 32 a India bayan mijinta ya kashe kansa a kan ikirarin ba ta taba amince masa sunyi kwanciyar aure ba tun bayan daura musu aure.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya nada wata hukuma domin bincikar yanayin da aka bi domin siyar da kadarorin jihar Kwara karkashin wasu gwamnoni.
Hukumar takaita yacuwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 423 a fadin Najeriya yau Talata.
A ranar Litinin ne kafafen yada labarai su ka wallafa labarin cewa tsohon mataimakin gwamnan babban bankin kasa (CBN), Ubadiah Mailafia, ya bayyana zargin cewa
Rikici da rudani sun barke a babbar kasuwar Ophoke-Abba, da ke Kpiri-Kpiri a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi a ranar Litinin da yammaci, cewar The Nation.
Labarai
Samu kari