Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa masu suka gami da hayaniya saboda an sassauta dokar hana fita a jihar ba su san komai ba game da jihar.
A cikin rahoto na farko da ta fitar bayan shafe sati biyu da saka dokar kulle, NHRC ta bayyana cewa jami'an tsaro a Najeriya sun kashe mutane 18 yayin aikin tab
Shugaba Buhari ya umurci kwamitin kar ta kwanan fadar shugababan kasa na yaki da cutar COVID-19 da su hanzarta karbo maganin coronavirus daga kasar Madagascar.
An samu karin mutane 31 da suka samu waraka daga muguwar cutar nan wato Coronavirus a jihar Legas ranar Litinin, 11 ga Mayu, 2020, gwamnatin jihar ta bayyana.
Duk da hukuncin kotun koli da tayi watsi da hukuncin daurin shekaru 12 da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, har yanzu yana tsare a Kurkuku
Ministan ilimi, Adamu Adamu, shi ne ya yi wannan karin haske cikin wata sanarwa mai lamba FME/PSE/HE/1041/C 1/Vol.1/137 da sakataren dindindin na ma'aikatarsa.
Matasan sun lalata dukkan takardu da sauran kayan aikin kotun tare da yin awon gaba da 'yan kudaden da aka ci tarar direbobi. Wani shaidar gani da ido ya sanar
Tashin hankali da rudani ya barke a Karmo a ranar Litinin sakamakon kashe wani mutum da dan sanda ya yi. Lamarin ya faru a babban birnin tarayya ne a ran Lahadi
Kungiyar NASU, ta bayyana damuwa kwarai game da shawarar da gwamnatin tarayya ke neman dauka wadda za ta yi sanadiyar rage yawan ma'aikatan gwamnati a kasar.
Labarai
Samu kari