Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
A yanzu ministan ya wartsake sumul inda a ranar Laraba, 12 ga watan Agustan 2020, ya sanar da wannan albishir ga mabiyansa a dandalin sada zumunta na Twitter.
Bayan samun bayani game da yunkurin shigowa yankin arewa maso yammacin Najeriya da kungiyar Al-Qaeda ke son yi, an bukaci hukumomin tsaro su zama cikin shiri.
Kimanin manoma da makiyaya 12 ake tsoron sun rasa rayukansu yayinda yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka kai farmaki garin Puciwa da Koleram dake karam
Cutar korona ta yi sanadin rasuwar shugaban karamar hukumar Onigbongbo a Legas, Mr Babatunde Oke. Ya rasu a ranar Laraba a asibitin St. Nicholas da ke Legas.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya koma makaranta yayinda shararriyar jami'ar Oxford dake kasar Birtaniya ta bashi gurbin aiki da karatu a Oktoba.
Lauyoyi da Kungiyar SERAP sun bukaci a saki Matashin da ya yi wa Annabi batanci a Kano. SERAP ta na neman ba wanda aka yankewa kisa kariya da sunan ‘yanci.
Shugabannin mabiya akidar katolika sun zargi gwamanatin tarayya da rashin cika alkawaran da ta daukarwa al’umman kasar na tsaro, yaki da rashawa da sauransu.
Shugaban ASUU na Jami'ar Fatakwal Austen Sado, ya bayyana mamaki kan yadda duk bayanan ma’aikatan gwamnatin Najeriya kacokan su ke a hannun wata kasar ta daban.
Wasu Ma’aikata sun bayyana a kotu a kan laifin satar dukiyar Gwamnati.Ana zargin Ma’aikata da laifin satar kudi ta manhajar nan ta IPPIS da gwamnati ta kawo.
Labarai
Samu kari