Zakakuran sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar bayan artabu da ‘yan bindiga a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Zakakuran sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar bayan artabu da ‘yan bindiga a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Manjo Janar Rabe Abubakar ya mutu ne a hannun 'yan bindiga bayan fiye d kwanaki 10 da sace shi a Katsina, tuni aka dauko gawarsa aka birne shi a Katsina.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi afuwa ga dukkanin daliban da ke da hannu a rikicin baya da aka yi a kwalejin kimiya da ke Dawakin Tofa.
Labari da muke samu ya nuna cewar 'yan ta'addan Boko Haram sun sauya wani sabon salo na daukar kananan yara tare da horar dasu a matsayin mayakan kungiyarsu.
Yan sanda sun kama wani direba, Wasiu, da ke yi wa yan fashi da makami da garkuwa da mutane jigilar harsashi da motarsa a jihar Neja ana biyansa kudi N150,000,
Hukumar jami'an tsaro ta frin kaya, ta yi ga 'yan Najeriya da su basu goyon bayan da ya kamata. Yusuf Bichi, darakta janar na 'yan sandan sirrin, ya sanar.
Tsohon shugaban Najeriya, Chief Olusegun Aremu Obasanjo ya shawari matasan Afirka su kawar da tsofaffi daga madafan iko a kasashen su ta hanyar shiga siyasa.
Babban darakta na kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, Dr Salihu Lukman, ya yi zargin cewa akwai wata kulla-kulla na mayar da Adams Oshiomhole tsohuwar kujerarsa.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Reno Omokri ya ce ba Obadiah Mailafiya ya kamata DSS ta tuhuma ba, Gwamna Nasir El-Rufai ne ya dace su tuhuma a haka.
Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin shugaban babban bankin Najeriya, CBN, ya ce a shirye ya ke ya sadaukar da ransa saboda ƙasarsa kamar tsohon shugaba Mandela.
Wata kotun dakarun tsaro da ke zamanta a garin Abuja, ta zartar da hukuncin cin sarka na shekaru 55 a gidan kaso kan wani soja da aka tabbatar masa da laifi.
Labarai
Samu kari