Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Hukumar DSS ta tsare tare da titsiye wasu manyan hadiman Gwamna Abba Kabir Yusuf kan ƙarar ɓata suna da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shigar a jihar Kano.
Yan sandan Adamawa sun cafke mutum 238 bisa zargin satar kaya a rumbunan ajiyar gwamnati da na jama’a kamar yadda Kwamishinan 'yan Sanda na Jihar ya tabbatar.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta samu nasarar dakile wani mummunan harin 'yan bindiga a karamar hukumar Safana. Sai dai, a yayin musayar wuta tsakan
Sanatocin yankin kudu maso yamma sun kaiwa gwamnan Lagos, Babajide sanwo-Olu, don jajanta masa akan barnar da akayi satin daya gabata akan kayayyakin gwamnati d
Ministar jin kai da walwala, Sadiya Umar-Farouk ta ce ma’aitakarta ta rabawa gwamnonin jihohi 36 tan 70,000 na kayan abinci lokacin kullen annobar COVID-19.
Gwamnatin Najeriya ta yi kaca-kaca da 'Yan ASUU a kan amfani da UTAS wajen biyan albashi a daidai lokacin da ASUU ta ke ganin yajin-aikin ya kusa zuwa karshe.
Hukumar Mayakan saman Najeriya ta damke wasi jami'anta dake aka gani a faifan bidiyo suna zabgan wasu matasa da suka saba dokar hana fita a Ilesha jihar Osun.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya ce matsawar aka kama wani da kayan satar, to tabbas zai sa a rushe gidansa ko kuma a kwace shedar mallakar gidan.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya goyi bayan kiran da matasa ke yi a kan cewa ya kamata wanda zai gaji shugaban kasa Buhari ya fito daga kudu maso gabas.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya amince daukan lauyin karatin yara marayu, wadanda iyayensu suka kasance yan Civilian JTF, mafarauta da yan banga.
Labarai
Samu kari