Jirgin yaƙin sojojin saman Najeriya ya kashe mutane 56 a kasuwar Jilli da ke iyakar Borno da Yobe, da tunanin cewa ƴan ta'adda ne suka taru a kasuwar.
Jirgin yaƙin sojojin saman Najeriya ya kashe mutane 56 a kasuwar Jilli da ke iyakar Borno da Yobe, da tunanin cewa ƴan ta'adda ne suka taru a kasuwar.
Fiye da mutane ashirin sun fadi ciwo a kauyen Joi da ke jihar Filato, bayan sun sha wani Kunu da aka yi da gero, kamar yadda mazauna yankin su ka tabbatar.
Sojojin Najeriya sun dakatar da harin wasu 'yan bindiga a anguwar Sabon Birni da ke karamar hukumar Igabi a cikin jihar a ranar Asabar, 21 ga watan Nuwamba.
Majiyoyi sun bayyana cewa masheƙan sun zo gidan Schekwo dake kan titin Kurikyo kusa da cocin Dunamis da ke Bukan Sidi a garin Lafia da misalin ƙarfe sha ɗaya na
Auwalu Umar, darektan hulda da jama'a na jami'ar ABU, ya tabbatar da kai harin, inda ya bayyana cewa 'yan bindigar sun dira gidan Farfesan da misalin karfe 12:5
Labari da muke samu ya nuna cewa yan bindiga a babbar birnin tarayya Abuja, sun yi garkuwa da wani limamain cocin katolika a ranar Lahadi, 22 ga watan Nuwamba.
Daya daga cikin majiyar ta bayyana cewa dan majalisar, wanda ke Katsina a lokacin da abin ya faru, ya koma Abuja bayan ya sanar da faruwar lamarin a babban Ofis
Ana kyautata zaton tituna zasu kara cunkoso sakamakon yadda mazauna kusa da wuraren jiragen ruwa suke cike da tsoro, bayan wasu wadanda ake zargin bata-gari.
A daren ranar Asabar wani ma'abocin amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Instagram mai suna Kabir Idris Kura ya wallafa bidiyon wani masallaci da aka gina.
Hukumar CCB ta na bukatar Ibrahim Magu ya gabatar da bayanai game da kadarorinsa. Magu ya na cewa Jami’an DSS sun yi gaba da wadannan takardunsa da ake nema.
Labarai
Samu kari