Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun nuna bajinta ta hanyar kin karbar tayin cin hancin da wasu masu aikata laifuffukan cin amanar kasa suka yi masu.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun nuna bajinta ta hanyar kin karbar tayin cin hancin da wasu masu aikata laifuffukan cin amanar kasa suka yi masu.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Mutane 1565 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Alhamis, 7 ga watan Junairu 2021, kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Wani kasurgumin mai maganin gargajiya, Simon Odo, wanda akafi sani da Sarkin shaidanu yana kallon duniya a tafin hannunsa. Mutumin mazaunin anguwar Aji ne.
Hukumar EFCC ta yi gargadin cewa duk wani dan Najeriya da aka kama yana ko tana siyar da lambarsa na yan kasa wato NIN na iya fuskantar tuhuma na ta’addanci.
Kungiyar Afenifere ta bukaci a bar Bayarabe ya zama Shugaban kasa. Ita ma kungiyar PYM ta na ganin lokaci ya yi da Yarbawa za su karbi kasar, musamman a APC.
Wani matashi dan Najeriya ya bar jama'a a kafar sada zumuntar zamani cike da mamaki bayan ya bada labarin rabuwarsa da tsohuwar budurwarsa a kan son damfara.
Rundunar sojin sama ta Operation Lafiya Dole ta yi wa 'yan ta'addan Boko Haram mummunar barna a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Ta ragargaza maboyarsu a Borno.
Dakarun ‘Yan Sandan Najeriya sun kubuto da mutane rututu da suka fada hannun masu garkuwa a Katsina. Dinbin mutane da ‘Yan bindiga suka sace sun fito a yanzu.
‘Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari a karamar hukumar Geidam. An sace Hakimin Maganna da ke karkashin masarautar Ngazargamu a dalilin wannan mummunan hari.
'Yan bindiga sun kai hari ranar Laraba kauyen Katarma a karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna, tare da kashe mutum 4 ciki harda jami'an sintiri kafin su yi
Labarai
Samu kari