Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Shugaban 'yan ta'adda a wani yankin Zamfara cikin wata ganawa da yayi da Sheikh Abubakar Gumi, ya bayyana cewa zai iya gayyatar 'yan ta'adda daga wata kasa.
Mata daga garuruwan Epie da Atissa a karamar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa sun yi zanga zanga a ranar Laraba kan abinda suka kira fitinar makiyaya a garuruwan
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kushe korar da ake wa 'yan kasar nan daga wasu sassan Najeriya inda yace dan Najeriya yana da damar zabar wurin zama.
Shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya jadadda tabbacin cewar kwanan nan rashin zaman lafiya da rikicin da ke arewa da Najeriya zai zama tarihi.
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa za ta fatattaki 'yan talla a jihar. Gwamnati ta koka kan yadda 'yan tallan ke jawo datti da shara a fadin jihar ta Legas.
Wata 'yar gwagwarmayar kare hakkin dan Adam, Aisha Yesufu ta shawarci mata da su daina jiran samari sai sun zo sun neme su aure. Su dinga nemansu da kansu.
Majalisar zartarwa ta tarayya, FEC, a ranar Laraba ta amince da kafa karin jami’o’i 20 masu zaman kansu a kasar bayan wani rubutu da Ministan Ilimi ya gabatar.
Wani dan Najeriya ya rabu da matarsa bayan mahaifiyarta ta hana shi ganin yaransa saboda ikirarin bai gaisheta ba.A wani bidiyo wanda mijin yayi, an gan shi ya.
Majalisa ta aikawa Shugaban kwastam sammaci a jiya. Abin da ya sa ‘Yan Majalisar su ka bukaci ganin Hameed Ali mai ritaya shi ne karancin kananan ma’aikata.
Labarai
Samu kari