An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Gwamnatin jihar Niger ta kammala shiri don zabtare albashin ma’aikata a jihar da kaso 50% domin ta lallabawa yayinda Najeriya ke fama da matsin tattalin arziki.
Hadaddiyar daular Larabawa UAE wacce aka fi sani da Dubai ya daina bada biza ga yan wasu kasashe 13, yawanci na Musulmai daga yanzu, cewar wani takarda a wata.
Rundunar ta kuma kawar da yan ta'adda 67 a dajin Birnin Kogo da ke Katsina, sun kuma kawar da wasu 15 a dajin Ajjah da ke Zamfara. Da ya ke bayyana haka a rana
Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Ishaku Elisha Abbo, ya bayyana cewa ya sauya daga jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) domin yayi takara a zaben gwam
Kakakin 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna wanda ya tabbatar da faruwar lamarin bayan sun samu rahoton sirri da yake nuna an ga Kabir da buhun wiwi ku
Hukumar yaƙi da zamba da almundahana da laifukan da suka danganci hakan (ICPC) ce ta kama Farfesan bisa zarginsa da sama da faɗi da zunzurutun kuɗaɗe har Naira
Mutane da dama suna mamakin yadda wani fitaccen titi a tsibirin Legas yake amsa sunan Taiwo Olowo. Yana daya daga cikin masu dukiya a jihar, Wikipedia ta sanar.
Malamin Jami’ar ABU Zaria ya aikawa Gwamna El-Rufai budaddiyar wasika. A wasikar ta sa, Muhammad Hashim Suleiman ya ba gwamnan Kaduna shawararwari da sauransu.
Da yake jawabi yayin kaddamar da tsarin, Janar Olanisakin, wanda Air Vice Marshal Jomo Osahor ya wakilta, ya ce an bawa AFN kwangilar aikin saboda kwarewarsu a
Labarai
Samu kari