Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad, ya wallafa hotunan matarsa, Naeemah Junaid a shafinsa na Instagram, inda yake tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta.
A yau Juma'a ne shugabannin ASUU za su yi zama domin daukar matakin janye yajin-aiki. Hakan na zuwa ne bayan watanni 8 da rufe Jami’o’in gwamnatin tarayya.
Sanata Ishaku Abbo, mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dattawa, ya bayyana canja shekarsa, daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.Kamar yadda Daily Trust.
Rundunar sojin sama tayi kaca-kaca da wasu 'yan ta'adda a karamar hukumar Chukun, kusa da iyakar jihar Neja. A ranar Laraba da safe, jaridar Daily Trust tace.
Sophia Koji, wata mata 'yar kasar Ghana mai shekaru 31, ta bayyana yadda tayi ta yaudarar kanta, tayi tunanin maza za su iya kula da ita.Kamar yadda matar tace.
Jami'an tsaro na farin kaya na jihar Katsina sun damki wani miji da matarsa da muyagun makamai. Ana zargin Usman Shehu da matarsa Aisha Abubakar da ta'addanci.
Hedkwatar tsaro ta tabbatar da yadda kwanannan zata kawo karshen rashin tsaro a Najeriya. Kakakin rundunar soji,John Enenche, ya sanar da hakan a ranar Alhamis.
Yan bindiga sun kashe sarki mai matsayi na 1, Olufon of Ifon, Oba Isreal Adeusi, a karamar hukumar Ose na jihar Ondo a ranar Alhamis, 26 ga watan Nuwamba, 2020.
Mai magana da yawun masarautar Karaye, Haruna Gunduwawa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis 26 ga watan Nuwamban shekarar 2020 kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Labarai
Samu kari