Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a gidsn tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan. Sun bukaci ya fito takara a babban zaben shekarar 2027.
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a gidsn tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan. Sun bukaci ya fito takara a babban zaben shekarar 2027.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce an masa gurguwar fassara kan kiran Muhammadu Sansu da Sarkin Kano a wurin rantsar da Murtala Garo.
Shekaru shida da su ka wuce ne Boko Haram su ka rugurguza gidajen Malamai a Gwoza. Gwamnatin Babagana Zulum ta yi alkawari za ta sake gina gidajen Malama nan.
Shararren dan gwagwarmayar kare hakkin Yarbawa ya bayyana cewa zai iya fatattakar 'yan ta'addan Boko Haram ba tare da neman taimakon kowacce irin gwamnati ba.
Wani bata-garin soja ya sayarwa wani dan fashi bindigarsa kirar AK-47 kan kudi N300,000. Dan fashin ya bayyana yadda sojan da ke Maiduguri ya sayar masa da ita.
Ana bikin yaye wasu dalibai 76 da suka kammala NCE a gidan yari. An bayyana cewa ana kuma bikin daukar wasu 18 a makarantar domin fara karatunsu a wasu fannoni.
Sanata mai wakiltar Benuwe ta kudu a majalisar dattawa, Abba Moro, ya bukaci a saki Elijah Odeh, wani matashin mai aski daga mazabarsa da aka tsare a Kano.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana cewa ta biya kudade N740m wajen biya wa dalibai kudin rajistar NECO da WAEC a fadin jihar. Akwai kuma shirin karfafa matasa.
Bangarori biyu na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a jihar Zamfara sun amince da yin sulhu tare da aiki tare domin tunkarar zaben da ke tafe, The Punch
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce rashin hadin kai tsakanin gwamnonin yankin Arewa na da daga cikin abin da ya sa aka kasa shawo kan matsalar tsaro.
Asirin wani saurayi ya tonu bayan wasu yan mata uku sun gano cewa suna soyayya da saurayi daya ne a shafin Twitter bayan daya daga cikinsu ta wallfa hotunansu.
Labarai
Samu kari