Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Adedayo Laniyi a matsayin shugabar cibiyar Maryam Babangida ta bunkasa mata tare da kafa sabuwar majalisar gudanarwa.
Kungiyar Gwamnonin Najeriya a ranar Alhamis ta yi ittafaki kan "bukatar samar da sabbin hanyoyin kiwon shanu domin maye gurbin kiwo a fili, dare da kuma wanda.
An tabbatar za a gama aikin hanyar Abuja zuwa Kano a farkon 2023. Gwamnatin Buhari ta ce babu hutu an kammala aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna wanda ya tike Kano.
Akalla mutane biyu sun rasa rayukansu ranar Alhamis a rikicin da ya barke tsakanin jami'an hukumar Amotekun da wasu Fulani Makiyaya a garin Owo na jihar Ondo.
Farfesa Wole Soyinka ya jaddada cewa shi fa bai yarda shugaba Muhammadu Buhari ke mulkin kasar nan ba. Soyinka ya bayyana hakan yayin jawabi kan matsalar tsaro
Wani jigon siyasa a jihar Kano ya bayyana cewa Donald Trump bai bi hanyar da ta dace bane domin ya ci zaben 2020 a kasar Amurka. Da ya bi shawarin Ganduje da ci
Wani rahoton The Cable ya nuna cewa har yanzu jihar Legas ce jiha mafi janyo hankalin masu arziki wajen sanya hannun jari cikin jihohin Najeriya 36 a 2020.
Shugaban Kungiyar Miyetti Allah a Ekiti ya ce su na goyon bayan ayi masu rajista. Alhaji Adamu Abache ya yi kira ga makiyaya su fallasa bakaken ashanan cikinsu.
Ofishin sifeta janar na 'yan sanda zai gurfanar da tsohon gwamnan Imo, Ikedi Ohakim, a gaban kotu a ranar Litinin, 15 ga watan Fabrairu bisa laifin tozarci.
Mun ji cewa mayakan Boko Haram sun kafa sansani a Jihohin Adamawa da Yobe. Jami’an tsaro sun samu labari ‘Yan ta’adda sun fake a garuruwan yankin, su na barna.
Labarai
Samu kari