Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Majiya ta bayyana cewa mayakan Boko Haram sun far ma al’umman Zabarmari ne sakamakon kama daya daga cikinsu da suka yi a yayin da suka je neman abinci a garin.
An samu ‘Yan bindigan da su ka yi wa Malamin Makaranta yankan-rago. Wasu bata-gari da ba a sansu ba, sun hallaka Malami, an tsince shi cikin jini da karfe 10:00
Wani mazaunin garin Zabarmari da mayakan Boko Haram suka yi wa manoman shinkafa masu tarin yawa yankan rago ya daura laifin harin kan rundunar sojin kasar.
Wani dan jarida dan Najeriya, David Hundeyin ya bayyana yadda aka kirkiri Boko Haram a Najeriya. Hundeyin ya zargi arewa da kirkirar muguwar kungiyar a yanzu.
Wata yar kasar China mai suna Zhao mai shekara 31 da aka yi wa tiyatar sauya hanci ta yi matukar kaduwa bayan ta gano an gutsure mata kunne ba da izininta ba.
Wasu gamayyar kungiyoyin arewa sun shawarci al'umman yankin a kan su tashi tsaye su kare kansu ba wai su tsaya jira gwamnati ta basu kariya daga miyagu ba.
Tsohon gwamnan jihar Cross River, Donald Duke ya yi zargin cewa yan ta'addan Boko Haram na samun makamansu ne daga jami'an tsaro don haka FG ta yi bincike.
Darekta janar na PGF, Dr. Salihu Lukman, ya alakanta rikicin cikin jam'iyyar APC da dagewar wasu jiga-jigan jam'iyyar wurin gasa da juna,jaridar The Punch tace.
Bayan an yi wa mutane fiye da 40 yankan rago, Kungiya ta bukaci ayi waje da Shugabannin hafsun sojoji. An dade ana rokon Muhammadu Buhari ya sauya hafsun sojoji
Labarai
Samu kari