Mahalarta taron APC a fadar shugaban kasa sun shiga rudani na yan dakiku yayin da masu kula da sauti suka yi kuskuren wajen sanya taken Najeriya.
Mahalarta taron APC a fadar shugaban kasa sun shiga rudani na yan dakiku yayin da masu kula da sauti suka yi kuskuren wajen sanya taken Najeriya.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Tsohon ‘Dan takarar Shugaban kasa ya fadi yankin da zai sha wuya idan Najeriya ta barke. Ya ce ba Arewa ba, sauran bangarori ne za su sha wahala idan ake rabu.
Gwamnati za ta yi zama da Ma’aikatan jami’a a kan sabon yajin-aiki. Ministan kwadago, Chris Ngige zai sa labule da Ma’aikatan Jami’an a karkashin SSANU da NASU.
Kwamitin Kar ta kwana akan yaki da cutar korona ne ya kai samame a lungu da sako na Abuja domin kama mutanen da ke cikin jama'a amma basa bin dokar dakile yaduw
Wannan na zuwa ne jim kaɗan bayan da rundunar sojin sama ta samu nasarar kakkabe wasu yan bindiga a garuruwan Birnin Gwari, Giwa, Igabi da Chikun a jihar Kaduna
An ruwaito cewa yan sanda sun harbe wani dan kungiyar asiri kuma makashi, Owolabi Oludipe da aka fi sani da Somori a Jihar Ogun, The Punch ta ruwaito. An harbe
Wani mutum mai amfani da suna KidMarleymusic a kafar sada zumuntar zamani Twitter ya janyo cece-kuce bayan ya wallafa hotunan karensa da yake son siyarwa 1.1m.
Dangane da jita-jitar da ake yadawa game da takarar shugabancin kasar sa a 2023, gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba shi da sha'awat tsayawa ta
Wani mai yakin kwatar 'yancin Yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda akafi sani da Sunday Igboho ya isa jihar Ogun yana cewa ya kai ziyarar don ya fatattaki makiyaya.
A kalla kungiyoyin musulmi 15 a Najeriya a ranar Litinin sun koka kan yadda ake cigaba da cin zarafin mata masu saka hijabi, inda suka ce an hana da dama cikins
Labarai
Samu kari