Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwamnatin Tarayya ta ce za a iya janye dakatarwar da aka yi wa Twitter. Geoffrey Onyeama yace za a koma morar Twitter idan kamfanin ya bi dokar da aka gindaya.
Farfesa Attahiru Jega Jega ya caccaki Shugabannin Najeriya, ya ce ba su san abin da suke yi ba. Farfesa Jega ya ce hakan ne ya hana Najeriya cigaba har yau.
Hukumar kula da tashoshin watsa labarai ta ƙasa, NBC, ta umarci ɗaukacin tashoshin watsa labarai dake Najeriya Su dakatar da amfani da twitter wajen aikin su.
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu 'yan bindiga da suka afkawa garin Igangan sun yi kaca-kaca da gidan wani sarkin Yarbawa tare da kone gidaje sama da 60 da motoc
An bayyana wasu hotunan marigayi TB Joshua, in da yake aikata ayyukan alheri ga mutanesa. An ga yana share coci, yana raba abinci tare da tallafawa mabukata.
Yan Najeriya da dama na amfani dashafin twitter wajen gudanar da al'amuran rayuwarsu da kuma kasuwancin su, akwai wasu hanyoyi 6 da muka tattaro muku a wannan.
Fitaccen malamin majami'ar dukkan ƙasashe wanda aka fi sani da TB Joshua y rigamu gidan gaskiya, majami'ar sa ta tabbatar, ya rasu yana da shekaru 57 a duniya.
Dillalan albasa a Najeriya sun ce daga gobe litinin sun dakatar da kai kayayyakinsu kudancin Najeriya har sai gwamnati ta saurari matsalinsu kan jama'ar kudu.
Shugaban kungiyar ta'addanci ta ISWAP ya bayyana dalilin da yasa suka afkawa dan ta'addan dan uwansu, tsohon shugaban Boko Haram Abubakar Shekau a dajin Sambisa
Labarai
Samu kari