Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Daya daga cikin daliban da aka yi garkuwa da su aka sako na kwalejin kimiyya da ke Kagara a jihar Neja ta bada labarin abinda ta fuskanta yayin da suke hannu.
A ranar Lahadi NNPC ta musanya rade-radin cewa farashin mai zai tashi a Najeriya. A wata sanarwa, NNPC ta gargadi gidajen mai a kan kara kudi ko boye fetur.
A wani sabon bidiyo da kungiyar Jihadi ta Boko Haram ta fitar, an ga yara kanana ana koyar da su addini da kuma horar da su fada a sansaninsu, HumAngle tace.
Gwamna Yahaya Bello ya yi zama da tsohon Shugaban kasa Obasanjo. Kafin nan, Yahaya Bello ya bukaci ‘Yan Najeriya su zabi ‘dan takarar da ya cancanta a 2023.
Rahotanni sun ce watakila farashin man fetur ya tashi a gidajen man Najeriya a makon nan. Hakan na zuwa ne bayan danyan man fetur ya tashi a kasuwannin Duniya.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a, ya bawa ƴan Najeriya tabbacin wannan shine karo na ƙarshe da ƴan bindiga za su sace ɗalibai a makaranta kamar yadda ta
Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa, FRSC, ta tabbatar da rasuwar mutum 9 sakamakon hatsarin mota da ta faru a Kunar Damawa a ƙaramar hukumar Ɗanbatta a Kano. Da ya k
Gwamnatin Jihar Kaduna a ranar Lahadi ta ce yan bindiga sun halaka mutane bakwai a sassa daban-daban a jihar. Mr Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin ci
Yadda Ministan sadarwa, Isa Pantami ya yi ta kai-komo a lokacin da aka kai wa mutanen Arewa hari a Oyo da duk rawar ganin da ya taka wajen kashen wutar rigimar.
Labarai
Samu kari