Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Mayakan Boko Haram sun kai hari a karamar hukumar Dikwa a Borno sun sace a kalla ma'aikatan jin kai a Borno, Channels Television ta ruwaito. Yan ta'addan yayin
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, yana cikin ganawar sirri da tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, babbar birnin Ogun.
Kungiyar dattawan arewa ta ACF ta kalubalanci gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle da ya bayyana wadanda suka yi garkuwa da 'yan matan makarantar Jangebe.
Gwamnatin Najeriya ta karbi alluran rigakafin Korona a yau din na da tsakar ranar Talata. Dama a yau ne ake tsammanin isowarta, a halin yanzu ana sauke ta.
A yau ne mu ka ji Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon mukami, ya rubutawa Sanatoci su tantance shi a Majalisa, a makon jiya an a nada sababbin mukami.
'Yan bindigan da suka sace 'yammatan makarantar Jangebe sun basu lambobin wayarsu bayan sakinsu da suka yi ranar Talata tare da yin alkawarin zasu zo wurinsu.
Dakarun Najeriya sun yi wa ‘Yan bindiga raga-raga a yankin Jihar Katsina. ‘Yan Sanda sun hada kai da Sojoji sun hallaka Miyagun ‘Yan bindigan a Safana, Kankara.
Wata daga cikin daliban Jangebe da aka sako ta bayyana cewa ta ga mahaifinta da yayarta da aka sace watanni uku a wajen yan bindigar da suka yi garkuwa da su.
Shugaba Muhammadu Buhari yana jagorantar taron Kwmaitin Tsaro na Kasa a dakin taro na Aso Rock da ke fadar shugaban kasa a Abuja, The Nation ta ruwaito. Wannan
Labarai
Samu kari