Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
A kalla yan sanda biyu ne aka kashe a karamar hukumar Obubra da ke jihar Cross River, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A cewar majiyoyi daga garin, wasu muta
Tubabbun ‘Yan bindiga su ka yi sanadiyyar dawowar ‘Yan makaranta a Zamfara. Tsofaffin ‘Yan bindiga sun yi rana, sun taka rawar gani wajen kubuto da Dalibai.
Bincike ya nuna cewa an yi awon gaba da mutane sama da 720 a shekarar 2021. Masu garkuwa da mutane sun samu Naira Biliyan 10 daga kudin fansa a kwanaki 60.
Wasu gwamnonin jihohin kudu sun yi martani game da shawarar da dillalan shanu da na kayan abinci na arewa suka yanke, na kauracewa kai kayansu yankin kudu.
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bayyana cewa wasu yan siyasa da giyar mulki ke diba sune suke daukar nauyin yan bindiga a jiharsa, kuma zai dau mataki.
Gobara ta kame wata kasuwa a jihar Oyo ta kuma cinye dukiyoyi masu darajar biliyoyin Nairori. Ba a san musabbabin gobarar ba, amma dai an kashe ta zuwa yanzu.
Shehu Bagudu, kanin gwamnan jihar Kebbi, Gwamna Atiku Bagudu ya rasu. Mai bada shawara na musamman ga gwamnan a fannin yada labarai, Yahaya Sarki, ya sanar da.
Gidauniyar cigaba ta Kwankwasiyya (KDF) ta yi bayanin cewa ta tura a mutum 370 karatun digiti na biyu da na uku a jami'o'in kasashen ketare don ta basu damarsa.
A karshen shekarar bara kawai, an samu sojojin kasa sama da 380 da su ka bar aikinsu. Duk ranar Duniya, sai an samu akalla Sojan Najeriya 1 da ya ajiye aiki.
Labarai
Samu kari