Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Jami'an yan sandan Najeriya sun damke mai daukan hoton Legit TV, Samuel Olubiyo, yayinda yake dauka rahoton zanga-zangan June12 dake gudana a birnin tarayya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana yadda 'Yan Najeriya ke yaba masa a wata hira ta musamman da ya yi da Gidan talabijin na Kasa NTA da yammacin ranar Juma’a.
Bayan fara aikin sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya, rundunar na ƙara samun nasara yakin da take da yan ta'adda musamman a Borno.
Hukumar Yan sanda a jihar Zamfara ta tabbatar da harin da aka kai a karamar Hukumar Zurmi da ke jihar Zamfara, inda akayi asarar rayukan akalla mutum Casa'in.
Shugaban kungiyar dattawa Igbo, kuma tsohon Gwamnan Jihar Anambra, Cif Chukwuemeka Ezeife, ya ce matasa da dama, akasarinsu maza, ana kashe su ba bisa ka'ida ba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tsamo kimanin yan Najeriya miliyan 10.5 daga kangin talauci a cikin shekaru biyu da suka gabata.
Jami'an tsaro sun dakile wata hari da yan bindiga suka yi yunkurin kai makarantar sakandare ta Kwalejin Prelude da ke Kujama, ƙaramar hukumar Chikun a cewar gw
Shugaba Buhari ya bayyana wasu abubuwa 7 bakwai yayin wata hira da ya yi da gidan talabijin na kasa (NTA) a ranar Juma'a 11 ga watan Yuni. Legit ta tattaro su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, sanya takunkumin fuska na matukar damunsa sabanin abinda yake ji bayan yin allurar rigakafin annobar Korona.
Labarai
Samu kari