Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Majalisar Dattawa ta gano Shugabanni sun yi wa Ma’aikata kar-kaf, sun wawuri N84bn. Amma shugaban NSITF ya musanya wannan zargi, ya ce ba su saba wa doka ba.
Yanuwa sun biya kudi, an samu Mai martaban da aka yi garkuwa da shi ya fito. Jami’an tsaro sun ce an tsare Sarkin ne a jejin da ke tsakanin Ode Ekiti da Agbado.
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahoto dake yawo na cewa ta tura jami'an tsaro domin musgunawa dalibai masu zanga-zanga a kwalejin ilimi, wanda hakan ya.
Tsohon gwamnan Zamfara, AbdulAziz Yari (Shehi, a ranar Litinin ya yi maraba da magajinsa, gwamna Bello Matawalle, zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC).
Shugaban Alkalan Najeriya CJN Tanko Muhammad, ya rantsar da Alkalai 18 da aka karawa girma zuwa kotun daukaka kara. Ga jerin sabbin Alkalai kotun daukaka kara
Gwamnatin Najeriya ta na kashe Biliyoyi duk rana saboda a bar kudin mai a N162. Gwamnatin Buhari ta na kashe Biliyoyi domin a hana fetur tashi a gidajen mai.
Shari’ar EFCC da Mai dakin tsohon shugaban Najeriya ya tashi. Alkali zai yi hukunci a kan shari’ar karbe $5.78m da N2.4 daga hannun Dame Jonathan a Oktoba.
Kungiyar sa kai na Faransa ACTED ta ce ta shiryawa wasu ma'aikatanta horaswa na koyon harbin bindiga ne saboda irin barazanar da suka gamuwa da shi a yayin
Tsagerun 'yan bindiga sun harbe wata mata mai juna biyu, inda suka yi awon gaba da matarsa. Sun nemi a basu kudin fansa Naira miliyan 30, lamari mai wahala.
Labarai
Samu kari