Babbar Kotun Tarayya a Kano ta yanke wa wata mata hukuncin daurin shekaru 10 bayan samunta da laifin safarar makamai da harsasai ga ‘yan bindiga.
Babbar Kotun Tarayya a Kano ta yanke wa wata mata hukuncin daurin shekaru 10 bayan samunta da laifin safarar makamai da harsasai ga ‘yan bindiga.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya tsoma baki kan dambarwar mawaki Dauda Kahutu Rarara da David Adeleke da aka fi sani da Davido kan rashin tsaro.
An yi jana'izar mutum 35 cikin mutane 38 da aka kashe kudancin Kaduna ranar Lahadi, 26 ga watan Satumba. An jinkirta jana'izar sauran mutum ukun ne saboda gawaw
A wannan makon wani sabon al'amari ya bayyana inda wasu suka dinga ganin sa a matsayin cigaba yayin da wasu ke tofin Allah wadai kan yanayin rayuwar jarumar.
Wani dan kasar Pakistan wanda ya je masarautar Saudiyya neman aiki tun 1983 ya zama Shugaban masu aikin tsaftace Masallacin Ka'aba mafi daraja a Musulunci.
Jami'an hukumar yan sandan Jeddah sun damke wani dan kasar Masar kan laifin taba wata mata a bainar jama'a a wurin da bai dace ba kuma ba tare da izininta ba.
Wani likita wanda ya bude wurin gwajin kwayoyin halitta na DNA a unguwar su ya bayyana yadda wasu mutane suke barazanar halaka shi a shafin sa na dandalin sada
A yanzu Gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da umarnin maido da ayyukan sadarwa a fadin garin Gusau, babban birnin jihar daga ranar yau Juma'a, 1 ga watan Oktoba.
Isa Ali Pantami, ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, a ranar Alhamis, ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na ganin ta saukaka farashin kudin data don s
Masu zanga-zanga sun mamaye gadar Dantata da ke kan shaharariyar hanyar filin jirgin sama a Abuja, suna neman shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi murabus.
Biyo bayan kiran shugaba Muhammadu Buhari na hadin kan kasa, yan Najeriya da dama sun shiga shafukan sada zumunta don maida martani kan kalamansa da zarginsa.
Labarai
Samu kari