An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kowani wata sai ta kashe akalla bilyan talatin don biyan kudin tallafin wutan lantarkin da yan Najeriya ke amfani da shi.
Hankali ya tashi a Owode-Ede, karamar hukumar Ede North ta jihar Osun ranar Talata yayinda rikici ya barke tsakanin matasan Yarbawa da Hausawa masu sayar da kay
Biyo bayan kame Nnamdi Kanu, mutane da dama sun matsu da sanin yadda aka yi aka kamo shi. Rahotanni sun bayyana yadda aka kamo shi daga kasar waje zuwa Najeriya
A jihar Ondo, an gano wani rafi da mata ke zuwa domin neman tabarrukin haihuwa, da biyan bukatunsa daban-daban na rashin lafiya. Legit.ng ta ziyarci rafin.
A kalla 'ya'yan shugaban kasa Muhammadu Buhari biyu ne suka halarci yayen diyar shugaban kasa, Hanan, daga Royal College of Art, London inda ta kammala digiri.
Babban kotu a Jihar Bayelsa, da ke zamanta a Yenagoa, ta yanke wa wani mutum dan shekara 39, Charles Nikson, hukuncin kisa ta hanyar harbi, saboda garkuwa da mu
Kungiyar dattijan ta Arewa, ACF, ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta yi takatsantsan da lamarin shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, rahoton Daily Sun. A cewar k
Masu rike da mukaman siyasa a jihar Kebbi sun bada da rabin albashinsu na watan Yuni ga gwamnatin jihar domin bada gudunmawa wurin yaki da 'yan bindiga a ji
Babban attajiri kuma dan kasuwa, Marek Piechocki ya tallafa wurin kafa kasuwancin biliyoyin daloli amma dan kasuwar ba bar kudin da ya samu ya sauya masa rayuw.
Labarai
Samu kari