Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Wani sabon zargi da ake wa rundunar sojin ƙasa na ƙin biyan ƙananan sojoji alawus ɗinsu ya jawo hankalin majalisar wakilai ta ƙasa, ta bada umarnin yin bincike.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ba hukumar JAMB wasu shawarwari a Facebook. Ahmad Abubakar Gumi ya fito ya soki yadda Hukumar ta ke aiki a gwamnatin nan.
Sojojin kasar Senegal sun ce sun yaba da kokarin sojojin Najeriya wajen yaki da ta'addanci duba da yanayin gogewarsu da kwarewarsu. Suna neman hadin gwiwa.
Bayan cikar kwana 40 da rasuwar marigayi shugaban rundunar sojin ƙasa, janar Ibrahim Attahiru, sojoji sun gudanar da addu'a ta musamman ga jami'an da suka rasu.
Kingsley Kanu, dan uwan Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB ya ce an kama dan uwansa ne a kasar Kenya. Gwamnatin tarayya ta yi shiru kuma bata sanar da inda.
Dubun wata tawagar masu garkuwa da mutane a jihar Abia ya cika, inda rundunar yan sanda ta samu nasarar cafke su a wurare daban-daban tare da ƙwato makamai.
Kotu ta garkame tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar Lagos Island, Asekun Sakiru Kehinde, a gidan gyara hali bisa zarginsa da fataucin miyagun kwayoyi.
Majalisar Ibo ta duniya ta nuna damuwarta kan kama shugaban IPOB da aka yi da sace shi tare da nuna dabanci kuma aka dawo da shi kasar Najeriya da hanyar mara.
Taron majalisar zartarwa da aka saba gudanarwa ranar Laraban Kowane mako, Kuma shugaba Buhari ke jagoranta, an soke shi, babu wani dalilin hakan a hukumance.
Labarai
Samu kari