Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Karamin Ministan ilimin Najeriya Emeka Nwajuiba, ya bayyana cewa za'a fara biyan Malaman Makarantu sabon albashin da Shugaba Buhari ya musu alkawari daga Junair
Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, Shugaban kungiyar musulunci ta IMN, yace matsawar za a bai wa ‘yan Najeriya zabi, da dama za su gwammaci mulki bisa shari’ar musulun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi a ranar da Najeriya ta ke cika 61 da ‘yanci. Muhammadu Buhari zai yi wa mutanen kasa jawabi tun karfe 7:00 na safe.
Sheikh Ahmad Gumi, Malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, ya ce yan bindiga da ke adabar kasar nan suna kaunar wadanda ke girmama su tare da fahimtar halin
A 2019 gidauniyar Kwankwasiyya ta tura wasu karatu a UAE, Sudan da IndiyaKwankwaso: Wadanda Kwankwasiyya ta tura karatun digirgir sun samu aiki a kasar Indiya.
Dolores wacce mahaifiyar dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, ta yi fatali da bukatar dan ta na auren masoyiyarsa Georgina Rodriguez.
Wasu yan bindiga sun budewa tawagar motocin dan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar mazabar Nnewi North, Nnewi South/Ekwusigo, Chris Emeka Azubogu, wuta.
Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta soki zaman da shugabannin Arewa suka yi a Kaduna. Shugaban Miyetti Allah Kautal Hore yace ana wulakanta Makiyaya a Kudu.
Kungiyar masu masana'antun ruwan leda a birnin tarayya Abuja sun sanar karin Farashin ruwa sakamakon hauhawar da farashin abubuwa da keyi a fadin tarayya..
Labarai
Samu kari