Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a kama tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji bayan karar da hukumar ICPC ta shigar game da shi.
Farfesa Sanusi Mamman, Shugaban jami’ar Umaru Musa Yar’Adua da ke Jihar Katsina, ya yi barzanar korar budurwarsa daga jami’ar idan har ta nuna ta san shi kamar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da ‘yan uwan wadanda su ka rasa rayukan su a farmakin da ya yi sanadin mutuwar Dr Chike Akunyili cewa, duk masu.
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na kasa, NAFDAC, ta kama mutum 24 da ke talla da sayar da magungunan kara karfin maza na gargajiya mara rajista a S
A watan Satumban nan shugaban kasa ya nada sabon shugaban NPRA. Sai kuma aka ji Muhammadu Buhari ya aika wasika zuwa Majalisa, ya nemi a tantance Farouk Ahmed.
Karon farko a tarihin Kasar Saudiyya, mata a kasar Saudiyya sun yi musharaka a bikin tunawa da ranar kafa kasar ta Saudiyya.Ana murnar ranar Saudiyya ne kowace
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mukarraban sa da suka yi masa rakiya zuwa kasar Amurka sun shiga killace kansu domin bin ƙa'idodin hana yaduwar COVID-19.
Kwanaki biyu bayan 'yan bindiga sun hallaka mutane da dama a jihar Sokoto, sun sake kai hari garin, inda asuka hallaka wasu mutane da dama suka kona wani mutum
Gwamnatin tarayya ta bakin ta Aregbesola ta ayyana ran Juma’a 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin murnar cikar kasar shekaru 61 da samun ‘yancin kai.
Gwamnan jihar Anambra ya sanar da ba da ladar N20m ga duk wanda ke da bayanai masu muhimmaci da za su kai kame wadanda suka kashe Dr Chike Akunyili da aka kashe
Labarai
Samu kari