An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Ƙasar Amurka ta samu yancin kanta shekaru 245 da suka wuce, inda take murnar wannan rana a ranar 4 ga watan Yuli, Buhari ya aike da saƙon taya murna ga Biden.
Miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kutsa yankin Katsit na karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.A kalla mutum uku ne suka samu miyagun raunika ya.
Yayin da jami'an sojin ƙasa ke gudanar da murnar zagayowar ranar su ta ƙasa, shugaban sojoji na ƙasa, Manjo janar Farouk Yahaya, ya umarce su da kada su huta.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wani yankin jihar Katsina. Sun hallaka wani mutum tare da wawashe shagon cajin wayoyi. Sun yi arangama da 'yan sanda a yankin.
Hukumar JAMB ta bayyana cewa yanzun kam ta yarda ɗalibai sun yi mummunar faɗuwa a jarabawar TTME 2021, amma tace annobar korona ce ta. jawo wa ɗaliban faɗuwa.
Bayan nada sabbi kwamandoji, Boko Haram da ISWAP sun bayyana sabbin tsare-tsare na ci gaba da karbar haraji daga mazauna yankunan da suke aikata munanan ayyuka.
Sunday Igboho ya rubuta wasika ga gwamnatin tarayya yana neman a biya shi diyyar makudan kudade bisa barnata gidansa da aka yi lokacin da aka mamaye gidansa.
Jihar Akwa Ibom na ɗaya daga cikin jihohin yankin kudu dake fama da harin yan bindiga a kan jami'an tsaro, wasu yan ta'adda sun jikkata jami'ai uku a jihar.
Wasu yan bindiga sun kai mumunan hari cibiyar bincike da magance cutar tarin fuka da kuturta watau National Tuberculosis and Leprosy Centre dake garin Zaria.
Labarai
Samu kari