Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Bayan ya bayyana sauya sheƙarsa zuwa jam'iyya mai mulki APC a hukumance ranar Taƙata da ta gabata, Gwamna Matawalle, ya sallami mashawartan sa na musamman.
Gwamnan Ebonyi, David Umahi, ya yi iƙirarin cewa, akwai sauran takwarorinsa na jam'iyyar PDP da zasu biyo shi zuwa APC a cikin wasu 'yan watanni masu zuwa.
Wasu iyalai sun bakunci lahira bayan cin tuwon dawa, lamarin, da ya jefa mai gidan cikin damuwa. Mahaifinsu ya ce lamarin ya zo masa kamar wasan kwaikwayo.
A kalla mutum bakwai aka kashe yayin da aka sace wasu goma a mabanbantan hare-hare da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Chikun , Kajuru da Giwa a Kaduna.
Mayakan ISWAP wadada ba a san yawansu ba sun sheka lahira bayan arangamar da suka yi da dakarun 'yan sandan hadin guiwa a babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Hukumar yan sandan jihar Legas ta yi watsi da rahotannin cewa jami'ai hukumar suka harbe yar budurwar da ta mutu a filin zanga-zangan maus rajin kafa kasar Yar.
Shugaban ma'aikatan shugaban kasa, Ibrahim Gambari ya bayyana kansa a matsayin wakilin Shugaba Muhammadu Buhari inda shima Osinbajo ya gabatar da kansa a haka.
Gwamnatin jihar Borno na shirin sake gina garin Malam-Fatori wanda jama'ar garin suka bar shi wurin shekaru bakwai da suka gabata bayan harin 'yan ta'adda.
An tattaro cewa jami'an 'yan sanda a jihar Kaduna sun hana masu zanga-zangar neman a saki shugabansu, Sheikh Zakzaky aiwatar da nufinsu bayan sun tarwatsa su.
Labarai
Samu kari