Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban cocin Citadel Global Community Church, Fasto Tunde Bakare, a fadar shugaban kasa da ke birnin Abuja.
Mafarauta biyu sun bata bayan sun hada guiwa da ‘yan sa kai wurin halaka ‘yan bindiga da dama a anguwar Farin Doka da ke karamar hukumar Shiroro a jihar Neja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tara taron jama'ar Najeriya fiye da fitattun 'yan siyasa kamar su Azikiwe, Obafemi Awolowo da Aminu Kano, cewar Femi Adesina.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana cewa a kodayaushe diyarsa kan dakile kokarin matarsa na ganin ta dauki wayarsa domin ganin abubuwan da ke ciki.
Farfesa Emmanul Osodeke yace a hana duk wanda ya karbi mukami fita waje. ASUU tana so wadanda suke rike da mukaman Gwamnati su kai ‘ya ‘yansu makarantun gida.
Yan sandan Enugu sun kama wani mutum mai shekaru 60, Ikechukwu, saboda kashe dansa a garin Ogbozinne-Ndiagu Akpugo a karamar hukumar Nkanu West na jihar a rana
Sojojin kasa sun kashe miyagun ‘yan bindigan a farkon Oktoban 2021. Hedikwatar tsaro ta kasa ta bada albishir, ta aika ‘Yan bindiga akalla 40 gidan barzahu.
Fadar shugaban kasa ta sake yin martani kan jita-jitan da aka ta yadawa game da Shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin da yake jinya a shekarun baya a Landan.
'Yan sandan jihar Ondo sun kama wani mai shekaru 26, Godwin Mathew saboda kashe mahaifinsa, Mr Audu saboda ya bashi kan kaza amma ya bawa kansinsa mai shekaru 7
Labarai
Samu kari