Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sake yin kira da a mika mulki yankin kudancin kasar nan inda ya goyi bayan zauren gwamnonin kudanci matsayarsu ta zabe.
Tun a watan Mayun da ya gabata ne, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya nemi amince yan majalisa na karɓo bashin kuɗi kimanin tiriliyan N2.3tr don cike giɓi.
Fusatattun iyaye sun fatattaki kwamishinan El-Rufai yayin da ya kai ziyara yankin da aka saci daliban makarantar sakandaren Bethel ta jihar Kaduna. An ruwaito
Hankula a halin yanzu tashe suke a kauyen Garka dake karamar hukumar Hong ta jihar Adamawa sakamakon farmakin da mayakan ta'addanci Boko Haram suka kai kauyen.
A wata fira da gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, yayi da gidan talabijin, ya bayyana hangen da yayi a kan dokar hana Fulani makiyaya kiwo a fili.
Dilip Kumar, daya daga cikin fitattun taurarin fina-finan Indiya, ya rasu a ranar Laraba yana da shekaru 98, lamarin da ya kawo ta'aziyya daban-daban a Indiya.
Masu garkuwa, wadanda suka kai hari Maraban Rido a karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna a ranar Litinin suka sace wasu dalibai daga Bethel Baptist High School
A zaman majalisar dokokin jihar Katsina na ranar Talata da ta gabata, an fara tattaunawa kan wani kudiri dake neman a canza gidajen kallo su koma islamiyya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawata sabon shugaban rundunar hafsin soja, Manjo Janar Farouk Yahaya a gidan gwamnati dake Abuja inda kuma ake taron FEC.
Labarai
Samu kari