Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Gwamnatin tarayya ta bayar da garabasar hawa jiragen kasa a Najeriya tundaga ranar Juma’a 24 ga watan Disamba har zuwa ranar 4 ga watan Janairun 2022, Daily Tru
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn-Umar Elkenemi, ya ce matsalolin tsaro sun gyaru kwarai a karkashin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari a jihar, Vanguard ta
Ranar haihuwar mutum rana ce mai ban sha’awa da birgewa a rayuwar dan Adam kuma wannan matar ta nuna wa duniya cewa ba za ta taba mantawa da ranar ba. Matar ta
Tagwayen Asali, fitattun tagwaye masu kama daya na arewacin Najeriya, sun shirya tsaf domin angwancewa da wasu tagwayen mata a rana daya. Sun sanar da kansu.
Wata gobara da ta auku a safiyar ranar Juma'a, 24 ga watan Disamba ta shai bututun man fetur na Hukumar Tace Man Fetur ta Najeriya, NNPC, Vangaurd ta ruwaito. J
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga dakarun sojin rundunar Operation Hadin Kai da su cigaba da kokari yayin da suke shiga matakin karshen na yaki.
Sarauniya Silekunola Naomi Ogunwasi, matar Ooni na Ife, ta balle igiyoyin aurensu da basaraken mai daraja ta daya. Da kanta ta tabbatar da aukuwar lamarin.
Gwamnan Jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya sanar da korar surukinsa, Mataimakin Manajan, Hukumar Kare Muhalli ta JIhar Abia, ASEPA, ta Aba, Rowland Nwakanma, a rana
‘Yan bindiga sun tasa kauyukan karamar hukumar Tsafe a gaba, sun ce dole a kawo masu N37m. Wa’adin tara kudin ya shafi Hayin Uda, Ruguza, Dumuyu, da Zigau.
Labarai
Samu kari