An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Wani mijin yar Najeriya a ƙasar Italiya ya sheke matarsa har lahira a gaban abokan aikinta kuma a kamfanin da take aiki saboda ta nemi kotu ta raba aurensu.
Idan jihohi suka rika karbar VAT, Kudin da ke shiga asusun Gwamnatin Tarayya zai yi kasa da Naira biliyan 96. Babu mamaki aji za a sallami ma'aikatan da ke FIRS
Sanannen malamin addinin Islama mazaunin Kaduna, ya kara tabbatar wa da jama'a cewa a koda yasuhe yana samun damar tattaunawa da 'yan fashin dajin arewaci.
Miyagun 'yan bindiga a ranar Asabar sun kai farmaki sansanin sojoji a jihar Zamfara inda suka sheke zakakuran jami'ai 12 a take, jaridar Premium Times ta sanar.
Iyayen daliban da aka sace na makarantar kwalejin tarayya da ke Birnin Yauri a jihar Kebbi sun ce sun fitar da ran cewa gwamnati za ta karbo musu 'ya'yansu.
Sule Lamido ya gana da tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, sun tattauna kan batun tsaron Najeriya. Obasanjo ya ce zai yi mai yiwuwa don ceto Naje
Yayin da ake cece-kuce kan cewa hukumar DSS ta kame wani telan da ya dinka suturar da shugaba Buhari ya je ziyarar jihar Imo, mun binciko muku gaskiyar batu.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo a ranar Lahadi ya yi magana kan babban tashin hankalinsa da tsoro bayan ya bar kujerar gwamna, Daily Trust ta ruwaito hakan.
A yau aka ji hukumar NDLEA sun tare wasu kwayoyi da aka shigo da su ta Legas. An yi ram da wadannan kaya ne a tashohin Tincan da filin jirgin sama na Ikeja.
Labarai
Samu kari