Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Sifeta janar na ‘yan sanda, Usman Baba ya amince da nadin DSP Josephine Adeh a matsayin jami’ar hulda da jama’an rundunar ‘yan sanda na babban birnin tarayya.
Hukumar kula da gidajen gyaran hali, NCoS ta samu nasarar kamo mutane 114 cikin su 240 da suka tsere daga gidan gyaran halin Kabba a ranar 12 ga watan Satumba.
Hukumar ta DSS ta kuma umarci Hukumar Tsaro ta NSCDC da ta tsaurara matakan tsaro a yankunan da aka ambata da tare da kasancewa a cikin shirin ko ta kwana.
A ranar Talata 'yan bindiga sun harbe wani shugaban cocin Anglika mai suna Emeka Merenu, dan asalin kauyen Amorji Agbomiri da ke karamar hukumar Nkwerre a Imo.
Antoni Janar na Gwamnatin jihar Rivers ya garzaya kotun kolin Najeriya domin bukatar ayi watsi da hukuncin kotun daukaka kara da ta dakatar da ita daga fara.
Alkaluma sun nuna Legas ce jihar da ta fi kowace cin moriyar harajin VAT. A shekara 1, Gwamnatocin jihohi sun karbi N370bn daga cikin N830bn da ke asusun VAT.
Sanata Orji Kalu, Bulaliyar majalisar dattawa ya bukaci gwamnatin tarayya ta yafe wa masu rajin kafa kasar Yarabawa, IPOB da ke hannun jami’an tsaro, The Cable
Gwamnatin Tarayya ta ba makarantar MIST da ke jihar Katsina damar fara karatu. Ma’aikatar harkokin jirgin sama tace daga yanzu MIST za ta iya daukar dalibai.
Sanata mai wakiltan Imo ta yamma, Owelle Rochas Okorocha, ya yi kira ga masu hannu da shuni a Najeriya su taimaka wajen ilmantar da yara Almajirai ilmin zamani.
Labarai
Samu kari