A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da harin da sojojin Amurka suka kawo kasar ta sama,.inda ta ce an yi haka ne domin dakile ta'addanci da asarar rayuka.
Rundunar sojin ruwa ta yi ram da wasu masu fasa kwabrin shinkafa, inda aka kama su da buhunnan haramtacciyar shinkafar waje sama da buhunna 1000 a yankin Calaba
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya sanar da ce katse hanyoyin sadarwa a ƙananan hukumomi 14 dake faɗin jihar a wani matakin dakile ayyukan yan bindiga.
Jami'an tsaron Najeriya da suka hada da sojoji da 'yan sanda sun sheke miyagun 'yan fashin daji 42 a yankin Alawa da ke Shiroro a jihar Neja, PRNigeria tace.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ogun, ta bayyana cewa jami'anta sun cafke wani mutumi ɗan sheka 45 da zargin ɗirkawa 'yarsa da ya haifa ciki, kuma ya amsa.
Fusatattun matasa sun samu nasarar halaka wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da su ka yi garkuwa da mutane biyu kuma su ka halaka su a anguwar Isoko da ke jihar
'Yan sandan da suka yi murabus sun fita zanga-zangar lumana kan rike musu kudade da hukumar fansho ta jihar Kaduna ta yi a ranar Litinin,Daily Trust ta ruwaito.
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama mutum 21 da ake zargin suna da hannu a halaka mutane 7 da tsafi a wani kauyen Adamawa, kamar yadda The Punch ta ruwai
Wasu miyagun masu garkuwa da mutane, sun sace wata mata mai shayarwa tare da wasu mutum biyu a Jalingo, babban birnin jihar Tara, ranar Lahadi, da daddare.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya sa hannu kan dokar hana kiwo a fadin jihar Legas. Gwamnan ya yarda da dokar ne a ranar Litinin, ashirin ga Satumba.
Labarai
Samu kari