Da Duminsa: Shugaban Buhari Zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 Gaban Majalisa

Da Duminsa: Shugaban Buhari Zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 Gaban Majalisa

  • Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa ‘yan majaljsar tarayyar kasar nan kasafin kudin shekarar 2023
  • Kamar yadda shugaba majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya sanar, hakan zata faru ne a ranar Juma’a wurin karfe 10 na safe
  • Shugaba Buhari zai mika kasafin N19.76 tiriliyan ga ‘yan majalisar a zauren wucin-gadi na majalisar wakilan Najeriya

Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudi N19.76 tiriliyan na shekarar 2023 ga majalisar tarayyar kasar nan a ranar Juma’a.

Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, a zaman majalisar na ranar Talata, yace shugaban kasar zai yi wannan gabatarwan da karfe 10 na safe a zauren majalisar wakilai na wucin-gadi

Karin bayani na nan tafe…

Asali: Legit.ng

Online view pixel