
Kannywood







Jami'an hukumar yan sandan jihar Kano sun cika cika da wannan shahrarriyar yar tiktok Murja Ibrahim Kunya wacce ta shahara ta zagi da dura ashar a shafinta.

A Ebonyi, Machiavelli Ụzọ da wasu ‘yan dabar siyasa sun jibi wani mawaki, jami’an ‘yan sanda sun zo inda abin ya faru suka ceci sa a lokacin da ya yi raga-raga.

Jarumi kuma furodusa Kannywood, Abdulwahab Awarwasa, ya kwanta dama bayan doguwar rashin lafiya. Mutuwar ta tada hankalin jaruman masana'atar masu yawa sosai.

Wani sabin ango a jihar Kano, Hamza Bala ya bayyana cewa sam ba zai yarda ba bayan fasawa Amaryarsa ido yayin shagalin bikinta a unguwar Kwalajawa na jihar.

Wani malamin addinin Islama, Dr Abduldaziz ya tada kura bayan yace 'yan Kannywood basu da rikon addini. Wannan lamarin ya janyo muhawara a soshiyal midiya.

Jarumar ta musanta zargin da ake mata wanda ke cewa da aurenta take yin shirin wasan da ake nunawa akafar youtube wanda Ahmed Bifa ne yake shiryawa da gabatarwa
Kannywood
Samu kari