
Labaran Soyayya







Wani bidiyo ya nuna wata kyakkyawar amarya sanye da doguwar riga tana tikar rawa da kayatar da mahalarta bikin nata. Tuni bidiyon ya yadu a dandalin TikTok.

Wani bidiyo da ya yadu ya nuno yadda wani ango ya hau saman karamin tsani domin sumbatar amaryarsa bayan an daura masu aure, mahaifin amaryar ne ya kawo tsanin.

Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da bidiyon wani shagalin aure da aka yi shi cikin sauki. Ma’auratan sun yi abun su daidai ruwa daidai tsaki.

Wani bidiyo ya hasko wata amarya a taron jama’a tana baje kolin girkinta. Jama’a da dama sun nuna adawarsu ga wannan al’ada na sanya amarya tuka tuwo a bikinta.

Babban basaraken kasar Yarbawa, Oluwo na Iwo da amaryarsa yar jihar Kano sun samu haihuwar fari a tare. Sarkin da kansa ne ya bayyana hakan a soshiyal midiya.

Wata uwa yar Najeriya ta tsinewa diyarta wacce ta amarce ba tare da ta fada mata ko ta gayyace ta ba, ta ce diyar tata za ta dandana kudarta kan abun da ta yi.
Labaran Soyayya
Samu kari