Latest
Shugaban hukumar kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC), ya bayyana lokacin da za a fara biyan matasan da ke bautar kasa alawus na N77,00 duk wata.
Mai magana da yawun shugaban APC, Oliver Okpala ya bayyana cewa ƴan Najeriya za su gane dabarar Bola Tinubu ta naɗim Ganduje a FAAN nam ba da daɗewa ba.
Kwamishina a jihar Bauchi, Abdulrazak Nuhu Zaki, ya yi martani kan zargin satar yarinya, yana mai cewa Zainab diyarsa ce ta jini kuma yana da hakki a kanta.
Zaman kotun jihar Imo.ya gamu da tangarda ranar Juma'a, lauyoyi da ma'aikata sun yi rige rigen ficewa daga harabar kotun da suka gano gini ya fara girgiɗi
Musa Iliyasu ya yi zargin cewa madugun Kwankwasiyya na ƙoƙarin shiga jikin Tinubu ba don komai ba sai don samun mafakar da Abba zai samu zarcewa zango na 2.
Hatsabibin ɗan bindiga, Kachallah Bugaje ya tuba daga ta’addanci tare da mayaƙansa 50, inda ya saki mutane 50 da ya yi garkuwa da su bayan karɓar kudin fansa.
Kusa a jam'iyyar PDP, Cif Bode George ya gargadi Atiku Abubakar da Nyesom Wike da su cire son zuciyar da ga haddasa rikicin da PDP ke fama da shi na tsawon lokaci.
Yayin da rikicin PDP ya ki ci ya ki cinyewa, Sanata Ned Nwoko ya fice daga jam’iyyar kuma ya koma APC, yana mai bayyana rikice-rikicen jam’iyyar a matsayin dalilai.
Manyan malaman darikar Tijjaniya karƙashin Khalifa Mahiy Sheiƙh Ibrahim Nyass sun kai ziyara fadar shugaban ƙasa, sun yi sallah tare da Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari