Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa gwamnonin jam'iyyar guda 12 suna wata ganawa a asirce a Asaba, babban birnin Jihar Delta, ba tare da bayyana dalilin ba.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ba za ta zuba idanu wasu 'yan siyasa su na kokarin tunzura jama'a da haddasa fitina ba.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun yi awon gaba da shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Abia, Farfesa George Chima a gidansa da ke jihar Imo,
Gwamnatin Tarayya ta fara sayar da shinkafa ga ma’aikata a Sokoto kan rangwamen ₦40,000, tare da tsarin “mutum daya, buhu daya” don hana taskancewa.
Wani shaida ya bayyana yadda yan ta'addan Boko Haram su ka bayar da sunan Tukur Mamu da wasu 'yan jarida a matsayin wanda za su shiga tsakani don karbar fansa.
Kara wa'adin sufeton 'yan sandan Najeriya ya jawo rudani yayin da Omoyele Sowore ya bukaci a tsige shi. Yan Najeriya sun nuna shakku bayan gwamnati ta yi bayani.
Kotu a ƙasar Amurka ta yanke wa Sanata Bob Menendez hukuncin zaman gidan kaso na tsawon sheƙaru 11 bayan kama shi da laifin cin hanci da rashawa.
NYSC ta sanar da karin albashi ga mata masu yiwa kasa hidima daga N33,000 zuwa N77,000. Albashin zai fara aiki daga Fabrairun 2025, a cewar shugaban NYSC.
Kungiyar dattawan Arewa ta raba gari da gwamnatin Tinubu kan kama Farfesa Yusuf Usman. Kungiyar NEF ta bukaci a saki Farfesa Yusuf da gaggawa bayan kama shi.
Masu zafi
Samu kari