Latest
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya yi bulaguro zuwa jihar Kaduna a yau Alhamis 27 ga watan Fabrairun 2025 tun bayan barinsa mulki a shekarar 2023.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, Olanipekun Olukoyede, ya koka kan halayyar da 'yan Najeriya suke nunawa kan cin hanci da rashawa.
Shugaban hukumar EFCC, Olanipekun Olukoyede ya yi tone-tone kan yadda ya kaucewa yunkurin wasu yan siyasa da ke neman ba shi cin hanci yayin jana'izar mahaifiyarsa.
Kungiyar Afenifere ta bukaci kariyar gaggawa ga Farfesa Adeyeye, tana mai cewa barazana a kanta barazana ce ga lafiyar al’umma da tsaron kasa baki daya.
Mafi yawan mambobin majalisar dokokin jihar Legas sun nanata matsayarsu cewa Meranda ce sahihiyar shugabar majalisa, suk yi fatali da ikirarin Hon. Obasa.
Wani ango, Kelvin Izekor ya kashe matarsa mai suna Success a Edo, bayan ya sare ta da adda. ’Yan sanda sun cafke shi shi, kuma yanzu yana gidan yari ana bincike.
Kotun tarayya ta ba da belin Farfesa Usman Yusuf bayan gurfanar da shi da hukumar EFCC ta yi. EFCC ta zargi tsohon shugaban NHIS da almundahanar kudi.
Jam'iyyyar NNPP a jihar Osun ta caccaki kalaman shugaban APC, Dakta Abdullahi Ganduje kan kalamansa game da kokarin kwace mulkin Gwamna Abba Kabir.
Rikicin majalisar dokokin jihar Legas ya dauki zafi bayan shugaban da aka tsige, Rt. Hon. Mudashiru Obasa ya shige ofishin sabuwar shugabar, Mojisola Meranda.
Masu zafi
Samu kari