Latest
Babbar Kotun Tarayya a Lagos ta yi zama kan rikici da ake yi game da wa'azin watan Ramadan a masallacin jihar inda ta bukaci zaman lafiya da bin doka.
Jami'an sojojin saman Najeriya sun kai samame kan mutanen yankin Barikallahu a jihar Kaduna. An samu asarar rai tare da jikkata wasu mutum guda biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gasata maganganun da wasu daga cikin 'yan APC ke yi na cewa jama'a sun fara samun saukin rayuwa saboda tsarin gwamnati.
Rikicin da ke gudana a majalisar jihar Legas ya dauki sabon salo bayan an janye dukkanin jami’an tsaron da ke gadin shugabar majalisar, Mojisola Meranda.
Kotun kolin ƙasar Saudiyya ta bukaci al'ummar musulmi su fara duban jinjirin watan Ramadan daga gobe Juma'a, 29 ga watan Sha'aban, 1446 bayan Hijira.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce yana farinciki kan saukar farashin abinci a Najeriya. Ya ce zai cigaba da kokari kan habaka tattalin arzikin kasar.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta shirya fede biri har wutsiya a takaddama da Godswill Akpabio.
Shugaban kasa, kuma jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu ya ba 'yan jam'iyyar dake da korafi da su yi tare, inda ya ba umarni a zauna son warware matsalolinsu.
Rikicin Majalisar dokokin jihar Legas na ɗaya daga cikin abubuwan da suka ɗauki hankali a makon jiya, mun tattaro maku makamantan haka da ya faru a jihohi.
Masu zafi
Samu kari